Sheikh Albani Zaria Audio mp3 2.0 [free]

descripción

Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya
daga cikin manyan malaman ahlussuna wanda yayi ficce wajen koyarwa da kuma yada addinin Allah a gida nigeria dakuma wasu daga cikin makotan nigeria.Muna aduar Allah
ubangji ya jikan Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani ya kuma kai haske da rahama kabarin sa, muku Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
A cikin wannna man haja in an duba akwai wasu lectures da kuma karatuttukan na Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani kamar
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karatun karshe audio.
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karshen alewa kasa.
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karen bana da sauran su .
Bayan karatutuka na Sheikh Albani Zaria Audio mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin
(adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka
sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
sheikh Abubakar Gumi
sheikh Abdulrazak Yahya Haifan
sheikh Bin Usman kano
sheikh Ahmad BUK
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Adamsdut.
Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su
Sheikh Abdul Basit Quran mp3
Sheikh Maher Al Mueaqly
Sheikh Abdurrahman Sudais
Sheikh Saud Shuraim
Sheikh Abdullah Ali Jabir
Sudais Audio Quran Offline
Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy
Sheikh Saad al-Ghamidi
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su
ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Brief history about Sheikh Albani Zaria
The father of Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani, Abu Abdurrahman, hails from Kano but the Sheikh was born and bred in Muchia Sabon Gari, Zaria. He had his primary
education in the area before he moved to Barewa College. He obtained his first degree on Information Technology from the Federal University of Technology Yola, Adamawa
State. Before his death, he was an M.Sc student of Electrical and Electronic Engineering at the Ahmad Bello University (ABU), Zaria. Sheikh Albani is survived by three
wives and over 20 children. He was the proprietor of the Albaniy Science Academy in the Gaskiya layout, Zaria. He was also the leader of Daarul Hadeethis-Salafiyyah School
and delivered weekly lectures at Markazu-Salafiyya Centre in Tudun Wada, Zaria. Apart from his teaching in Zaria, Sheikh Albani used to visit other states and countries
for preaching.His burial has been attended by many Islamic scholars from across Nigeria. Among them were Sheikh Muhammad Bn Uthman, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Sheikh
Aliyu Abdullahi Telex, Sheikh Salihu Abubakar, Sheikh Tukur Almannar among hundreds.

Versiones anteriores

Free Download Código bidimensional para descargar
  • Nombre del software: Sheikh Albani Zaria Audio mp3
  • Software Categoría: Música y audio
  • Código App: com.andromo.dev653890.app646462
  • Versión lastest: 2.0
  • requisito: 4.1 o superior
  • Tamaño del archivo : 35.9 MB
  • tiempo de actualización: 2018-10-22